Table Of Contents
Latest update [menu]
YouTube class
Bug fixed
Minimize crash
Light weight
New user interface
User friendly
Completely offline
Easy navigation
Light weight
Detail explanations
Flashy user interface
Description [menu]
Wannan wani sabon app ne da muka kirkira wanda yake dauke da cikakken bayani mai gamsarwa da sassaukar hanya wadda zaka koyi harshen turanci da kanka.
A ciki mun yi bayanin dukkan part of speech guda takwas mun yi cikakken bayani akan kowane daya tare da misalai a cikin sentence. Hakanan kuma duk kalmomi da jimlolin da muka kawo cikin harshen turanci, muna fassarawa zuwa harshen Hausa.
Mun yi bayani akan punctuation marks wato alamomin rubutu, mun kawo sama da kalma dari biyu na abubuwan da muke amfani da su yau da kullum don bunkasa vocalary din mu.
Bamu tsaya anan ba mun kawo salon magana wato idioms sama da 50 tare da karin magana kusan 30 wanda insha Allahu zamu kara fadada app din da wasu abubuwan anan gaba. Don haka duk lokacin da ka samu message din mu cewa mun yi update to ka garzaya kayi updating don cigaba da koyon turanci kana kwance daga dakinka.
Haka nan kuma mun sanya ma app din pronouncer wadda zata taimaka wajen furta kowace irin kalmar turanci. Kawai da zaran ka shiga pronouncer sai ka rubuta kalma, sentence ko phrase da kake bukatar a karanta maka.
kar ku manta ku yi reviewing kuma ku yi rating na aikin mu.
How to install Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake APK for Android [menu]
Download Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake APK file (com.saifmanstudio.TuranciASaukake_15_16157251.apk) from SameAPK.com, then follow these steps:
Update Phone Settings
- Go to your phone Settings page
- Tap Security or Applications (varies with device)
- Check the Unknown Sources box
- Confirm with OK
Go to Downloads
- Open Downloads on your device by going to My Files or Files
- Tap the APK file you downloaded (com.saifmanstudio.TuranciASaukake_15_16157251.apk)
- Tap Install when prompted, the APK file you downloaded will be installed on your device.
How to install Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake APK on Windows 7/8/10 or MAC PC? [menu]
Download Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake APK file(com.saifmanstudio.TuranciASaukake_15_16157251.apk) from SameAPK.com to your PC (ex: /Users/xxx/Downloads/(com.saifmanstudio.TuranciASaukake_15_16157251.apk)), then follow these steps:
Using Emulator:
- Download And Install one Emulator Softwares (Ex: Bluestacks, GenyMotion, NoxPlayer)
- Simple install APK on PC by drag and drop file com.saifmanstudio.TuranciASaukake_15_16157251.apk on Emulator screen
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake APK Pros & Cons [menu]
Pros
- This app is safe, it's not require high risk permissions
- Compatible with 32 bit device (most Emulator using 32bit arch CPU)
- Compatible with 64-bit device (some android device and current Bluestacks)
Cons
Everything is good.